Koundi et le jeudi national (fim)
Appearance
Koundi et le jeudi national (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Ƙasar asali | Kameru |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ariane Astrid Atodji |
Kintato | |
Narrative location (en) | Kameru |
Muhimmin darasi | noma |
External links | |
Koundi et le jeudi national fim ne game da abinda ya faru da gaske na shekarar 2010.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Koundi babban ƙauye ne da ke da mazauna kusan 1,200, wanda ke lardin Gabashin Kamaru. Sanin wadatar katako na Koundi, mazauna ƙauyen sun yanke shawarar amfani da shi don rage talauci. Suna shirya wata ƙungiya mai suna Organisation for Communal Interest, da ƙirƙirar shukar koko da yawa don samun damar dogaro da kansu. Har ilbyau, cibiyar "National Thursday": Sau ɗaya a wata, dukansu suna aiki a kan bunƙasa noman koko.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Dubai 2010
- Griot de Ébano FCAT 2011