Jump to content

Kubacha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kubacha

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Uhucha (Kubacha) gari ne da ke cikin karamar hukumar Kagarko da kuma hedikwatar masarautar Koro, a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya . [1] Garin na da gidan waya kuma yana da albarkar noma iri-iri wanda ke silar jawo hankalin jama'a a duk faɗin ƙasar, Kubacha akwai hada-hadar kasuwa da kasuwanci amma rashin hadin kai ya raba garin wanda ke haifar da rashin ci gaban al'ummar yamkin. Garin Kubacha dai na fuskantar kalubale kusan shekaru 5 a yanzu akan sami ƴan siyasar yankin kan yi alkawuran karya kawai don su ci zaɓe, ba har wayau rashin wutar lantarki na kawo cikas ga harkokin kasuwanci yankin. [2]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kubachia, Katugal, Kagarko, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.