Jump to content

Kumai Bayang Akaahs

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kumai Bayang Akaahs
alƙali

2012 -
Rayuwa
HaihuwaJihar Kaduna, 12 Disamba 1949 (76 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
MakarantaJami'ar Ahmadu Bello
(1970 - 1973) Bachelor of Laws (mul) Fassara
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
(1974 - 1975)
Matakin karatuBachelor of Laws (mul) Fassara
Sana'a
Sana'amasana da alƙali

Kumai Bayang Akaahs (an haifeshi ranar 12 ga watan Disamba, 1949) Asalin dan najeriya ne kuma tsohon Alkalin kotun koli a janhuriyar najeriya[1]

Rayuwarsa Ta Farko

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi kumai ne a karamar hukumar kaura wadda take cikin garin kaduna,kuma ya halarci makarantar st.mary secondary school