Kuros na kasar Kwango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kuros na kasar Kwango, karni na sha bakwai.

Kuros na kasar Kwango (na kikongo : nkangi kiditu) addini abu ne; shi da aka yi da Kiristoci a Angola kuma a Kwango, daga karni na sha shida har karni na sha tara.