Kusantina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgKusantina
قسنطينة (ar)
Coat of Arms of Constantine.svg
Constantine bridge.jpg

Suna saboda Constantine the Great (en) Fassara
Wuri
DZ-25-01 Constantine.svg Map
 36°21′54″N 6°36′53″E / 36.365°N 6.6147°E / 36.365; 6.6147
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraConstantine Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraDaïra of Constantine (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 448,374 (2008)
• Yawan mutane 195.97 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,288 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Rhummel River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 694 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 25000
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo wilaya-constantine.dz
Kusantina.

Kusantina (lafazi : /kusantina/ ; da harshen Berber: ⵇⵙⵏⵟⵉⵏⴰ; da Larabci: قسنطينة /Qusantinah; da Faransanci: Constantine) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya. Shi ne babban birnin yankin Kusantina. Oran tana da yawan jama'a 448 374, bisa ga jimillar 2008. An gina birnin Kusantina a karni na shida kafin haifuwar Annabi Issa.