Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Ede
Appearance
Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Ede | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Federal Polytechnic Ede |
Iri | polytechnic (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Bangare na | Ede |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1992 |
federalpolyede.edu.ng |
Kwalejin Kimiyya da fasaha, Ede Wata jami'a ce ta Najeriya wacce take a birnin Ede jihar Osun, an kafa ta a shekarar 1992. Kwalejin tana a cikin garin Ede a jihar Osun a kudu maso yammacin Najeriya. Kwalejin tana bayar da shaidar gama karatun jami'a ta ƙaramar diploma da kuma karatun jami'a na babbar diploma a turance, National Diploma and Higher National Diploma.[1][2]
Matakan Ilimi da ake karantarwa a jami'ar
[gyara sashe | gyara masomin]- Accountancy
- Agric and Bio-environmental engineering technology
- Architectural Technology
- Banking and Finance
- Basic Studies
- Building Technology
- Business Administration
- Civil Engineering Technology
- Computer Science
- Computer Engineering Technology
- Estate Management
- Electrical Electronics Engineering Technology
- Fashion Design and Textile Technology
- General Studies
- Geological Technology
- Horticulture and Landscape Technology
- Hospitality Management
- Leisure and Tourism
- Library and Information Science
- Marketing
- Mechanical Engineering
- Nutrition and Dietetics
- Office Technology and Management
- Quantity Survey
- Science Laboratory Technology
- Statistics
- Survey and Geo-informatics
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "OBA LAOYE: TIMI OF EDE". Vanguard News. Retrieved 11 October 2022.
- ↑ "Another giant stride for Adeleke". The Nation Newspaper. Retrieved 11 October 2022.