Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Jihar Abia
Appearance
Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Jihar Abia | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1993 |
asceta.edu.ng |
Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Jihar Abia wata cibiyar ilimi ce ta gwamnatin jiha da ke Arochukwu, Jihar Abia, Najeriya. Tana da alaƙa da Jami'ar Aikin Gona ta Michael Okpara da Jami'ar Jihar Abia don shirye-shiryenta na digiri. Provost na yanzu shine Philips O. Nto. [1] [2] [3] [4] [5]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An kafa Kwalejin Ilimi da Fasaha ta Jihar Abia a shekarar 1993. [6] [7]
Darussa
[gyara sashe | gyara masomin]Cibiyar tana ba da darussa kamar haka; [8] [9] [10] [11]
- Nazarin Addinin Kirista
- Faransanci
- Ilimi da Tattalin Arziki
- Tattalin Arzikin Gida
- Ilimin Lissafi
- Ilimin Kasuwanci
- Ilimin Siyasa
- Ilimi da Ingilishi
- Kiɗa
- Ilimi da Igbo
- Ilimin Kimiyya
- Kimiyyar Noma
- Ilimin Halitta
- Ilimin Kwamfuta
- Ilimin Kula da Yara na Farko
Alaka
[gyara sashe | gyara masomin]Cibiyar tana da alaƙa da Jami'ar Aikin Noma ta Michael Okpara da Jami'ar Jihar Abia don ba da shirye-shiryen da za su kai ga Bachelor of Education, (B.Ed.) in; [12]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Abia College of Education Laments Non-payment Of 31 Months Salaries". The Whistler Nigeria (in Turanci). 2021-07-20. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Abia College of Education(Technical) - Study In Nigeria | Nigerian Schools". www.studyinnigeria.com. Archived from the original on 2021-09-01. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Why we must equip our youths with vocational skills". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2021-04-03. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Why skills acquisition is compulsory in Abia edu college - Provost". Vanguard News (in Turanci). 2021-05-26. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Nto slams Adeyemi over comments on IKPEAZU". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-02-28. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Abia State College of Education (Technical), Arochukwu". nigeriaschoolinfo.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-01. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Abia College moves to sanction unproductive workers". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2021-08-05. Archived from the original on 2021-09-01. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Official List of Courses Offered in Abia State College Of Education (ASCOED) - Myschool". myschool.ng (in Turanci). Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Asceta.edu.ng". www.asceta.edu.ng. Archived from the original on 2021-09-27. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "ASCETA Provost, management mourn Prof Otunta, former MOU Vice-Chancellor". The Sun Nigeria (in Turanci). 2021-04-02. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "COLLEGE OF EDUCATION TECHNICAL, AROCHUKWU". Broadcasting Corporation of Abia State (in Turanci). 2021-04-03. Retrieved 2021-09-01.
- ↑ "Abia State College of Education Technical, Arochukwu INFO DEPT, Arochukwu, Abia State, Arochukwu (2021)". www.schoolandcollegelistings.com (in Turanci). Retrieved 2021-09-01.