Jump to content

Kwalejin Ilimi ta Jihar Neja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kwalejin Ilimi ta Jihar Neja babbar cibiyar ilimi ce ta gwamnatin jihar da ke Minna, Jihar Neja, a Najeriya .Tana da alaƙa da Jami'ar Usmanu Danfodiyo don shirye-shiryen digiri.Shugaban ta na yanzu shine Mohammed Yakubu Auna. Makarantar itace kwaleji mafi girma a jihar Neja wadda tayi suna sosai, makarantar tana akan babbar hanyar dake shiga cikin Minna babban birnin jihar Neja.[1]

An kafa kwalejin Ilimi ta Jihar Neja a shekarar 1975. A da ana kiranta (Advance teacher's college)

Matakan ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

Waɗannan sune matakan ilimi/darussan da ake koyarwa a kwalejin;

  1. Computer Education
  2. Education and Islamic Studies
  3. Christian Religious Studies
  4. Fine And Applied Arts
  5. Education and Mathematics
  6. Education and Economics
  7. Primary Education Studies
  8. Education and History
  9. Education and Social Studies
  10. Early Childhood Care Education
  11. Special Education
  12. Physical and Health Education
  13. Educational Administration and #Planning
  14. Arabic
  15. French
  16. Chemistry Education
  17. Education and Biology
  18. Adult Education
  19. Education and Geography
  20. Home Economics and Education
  21. Business Education
  22. Education and Hausa
  23. Education and English Language
  24. Agricultural Science Education
  25. Guidance and Counseling
  26. Education and Geography

Makarantar kwalejin tanada alaƙa da makarantar Jami'ar Usmanu Dan Fodiyo tana bada darajar digiri akan waɗannan kwasa-kwasan (B.ED);

  1. Education And History
  2. Guidance & Counselling
  3. Education And English Language
  4. Education & Christian Religious Studies
  5. Education & Mathematics
  6. Physical And Health Education
  7. Education & Islamic Studies
  8. Education And Social Studies
  9. Education And Biology
  10. Education & Arabic
  11. Primary Education Studies
  12. Business Education
  13. Home Economics And Education
  14. Education And Hausa
  1. A, Maryam (13 February 2021). "A Detailed Review of Niger State College of Education, Minna". Educated.com.ng. Retrieved 9 October 2021.