Jump to content

Kwalejin Ilimi ta Tarayya Yola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Ilimi ta Tarayya Yola
Bayanai
Suna a hukumance
Federal College of Education, Yola
Iri school of education (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Turanci
Administrator (en) Fassara provost (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira Satumba 1974
fceyoladegree.edu.ng

Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Yola babban birnin Jihar Adamawa ɗaya ce daga cikin makarantun gaba da sakandare. Tana cikin Jimeta, Yola ahalin yanzu Dr. Mohammed Usman Degereji shine shugaban kwalejin.[1][2][3][4]

Tarihi Kafa Makarantar

[gyara sashe | gyara masomin]

Kwalejin Ilimin ta Tarayya Yola (wadda ake kira Federal Advanced Teachers' College FATC) an kafa ta ne a matsayin cibiyar horar da malamai a shekarar 1974 kuma ba a budeɗe ta ba sai shekarar 1975 da ɗalibai ɗari da hamsin (150).[5] A cikin shekarar 1984, an canza mata suna zuwa Kwalejin Ilimi ta Tarayya kuma a cikin 1989, ta zama mai cin gashin kanta daidai da Doka mai lamba, 4 ta 1989 wadda ta kafa Hukumar Kula da Kwalejojin Ilimi ta kasa (NCCE) a matsayin hukumar kula da kwalejoji.

Tsangayu da Sassan karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

Makarantar tanada tsangayu kamar haka:[6]

  • School of Arts and Social Sciences
  • School of General Education
  • School of Language Programmes
  • School of Adults Education
  • School of Early Childhood Care and Primary Education
  • School of Sciences and
  • School of Vocational Studies
  1. Ochetenwu, Jim (2022-07-25). "Buhari appoints Mohammed Degereji as Provost, FCE Yola". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-10-05.
  2. Ochetenwu, Jim (2022-08-19). "FCE Yola resumes academic activities Monday". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-10-05.
  3. Online, The Eagle (2022-07-26). "President Buhari appoints new Provost for FCE, Yola -". The Eagle Online (in Turanci). Retrieved 2022-10-05.
  4. "Buhari appoints Degereji as Yola FCE Provost". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2022-07-26. Retrieved 2022-10-05.
  5. "FCE Yola History".
  6. "FCE Yola Departments". www.fceyola.edu.ng.