Jump to content

Kwamoti Laori

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwamoti Laori
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

13 ga Yuni, 2023 -
District: Demsa/Numan/Lamurde
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

11 ga Yuni, 2019 -
District: Demsa/Numan/Lamurde
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019
District: Demsa/Numan/Lamurde
Rayuwa
Haihuwa 17 Oktoba 1966 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Kwamoti Bitrus Laori (an haife shi a ranar 17 ga watan Oktoba 1966) ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu ya zama mamba mai wakiltar mazaɓar Demsa/Numan/ Lamurde a majalisar wakilai. [1] [2] [3]

Rayuwar farko da aikin siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Kwamoti Laori ya fito ne daga jihar Adamawa kuma ya yi digirin farko a fannin shari’a. Ya gaji Anthony Madwatte kuma an zaɓe shi a Majalisar Dokoki ta Ƙasa a shekarar 2015. An sake zaɓen Laori a shekarar 2019 da 2023, inda ya samu wa'adi na uku a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP). [4] [5] [6]

  1. "Kwamoti Laori - National Assembly - Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Archived from the original on 2024-07-25. Retrieved 2025-01-05.
  2. "Kwamoti Bitrus Laori". citizensciencenigeria.org (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2023-08-02. Retrieved 2025-01-05.
  3. "Kwamoti Bitrus Laori". orderpaper.ng. 2023. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.
  4. "2015 Adamawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2015. Archived from the original on 2024-08-09. Retrieved 2025-01-05.
  5. "2019 ADAMAWA state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2019. Archived from the original on 2024-12-27. Retrieved 2025-01-05.
  6. "2023 Adamawa state house of representatives election results - eduweb". eduweb.com.ng (in Turanci). 2023. Archived from the original on 2024-07-10. Retrieved 2025-01-05.