Kwangila (fim na 2012)
Appearance
Kwangila (fim na 2012) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2012 |
Asalin suna | Contract |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Ghana da Najeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | romantic comedy (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Shirley Frimpong-Manso |
Samar | |
Mai tsarawa | Yvonne Okoro |
Contract fim ne na ƙasar Ghana na shekarar 2012 wanda Yvonne Okoro ya shirya kuma Shirley Frimpong-Manso ya ba da Umarni, tare da Hlomla Dandala, Joseph Benjamin da Yvonne Okoro . Shirin ya sami ayyanawa shida a lambar yabo ta 9th Africa Movie Academy Awards ciki har da: Mafi Darakta, Nasara A Wasan kwaikwayo, Mafi kyawun Jarumi A Matsayin Jagora da Mafi kyawun 'yar wasan kwaikwayo A Matsayin Jagora.[1][2][3][4][5]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Hlomla Dandala a matsayin Peter Puplampo
- Joseph Benjamin a matsayin
- Yvonne Okoro a matsayin Abena Boateng
Tsokaci
[gyara sashe | gyara masomin]360nobs sun kimanta fim ɗin da kashi 6.5 cikin 10, kuma sun ce fim ɗin yana da kyau.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The Contract Movie Premiere". January 8, 2013. Retrieved 10 February 2014.
- ↑ "Thumbs up for The Contract movie". Archived from the original on 23 October 2020. Retrieved 10 February 2014.
- ↑ "The Contract Review on Sodas and Popcorn". March 23, 2013. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 10 February 2014.
- ↑ "The Contract Movie". Retrieved 10 February 2014.
- ↑ "AMAA 2013 Nominees". Africa Movie Academy. Archived from the original on 6 January 2014. Retrieved 10 February 2014.
- ↑ "Movie Review: The Contract | 360Nobs.com". www.360nobs.com (in Turanci). Archived from the original on 2018-07-14. Retrieved 2018-04-19.