Kyautar Finafinai ta Ghana 2010

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentKyautar Finafinai ta Ghana 2010
Iri award ceremony (en) Fassara
Kwanan watan 25 Disamba 2010

finKyautar Fina-finan Ghana na shekarar 2010 ita ce bugu na farko na bikin don ba da lada ga nasarar fina-finai a masana'antar fina-finai ta Ghana. An gudanar da taron ne a otal din Golden Tulip, Accra a ranar 25 ga Disamba, 2010. Sinking Sands, Juliet Ibrahim, Nadia Buari, Yvonne Okoro, Majid Michel, John Dumelo & Genevieve Nnaji na cikin wadanda suka lashe gasar.[1][2][3]

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

Mafi kyawun Jarumi a Matsayin Jagora (Turanci)
 • Senanu Gbedawu (Check Mate)
 • Majid Michel (The Beast)
 • J.O.T Agyemany (I Sing of a Well)
 • Prince Osei (Kiss Me If You Can)
 • Eddie Nartey (Kiss Me If You Can)
 • Van Vicker (Dna Test)
 • Ruffy Samuel (Love & Lust)
Mafi kyawun Jaruma a Matsayin Jagora (Turanci)
 • Martha Ankomah (Kiss Me If You Can)
 • Akorfa Edjeani Asiedu (I Sing of a Well)
 • Ama K. Abebrese (Sinking Sands)
 • Lydia Forson (A Sting in a Tale)
 • Lucky Lawson (Desperate To Survive)
 • Jackie Appiah, Yvonne Okoro, Juliet Ibrahim & Roselyn Ngissah (4 Play)
Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a Matsayin Jagora (Na gida)
 • Kofi Adu a.k.a. Agya Koo (Ama Ghana)
 • Akwesi Boadi A.K.A Akrobetu (Sika Akuaba)
 • Francis Kusi (Yaa Asantewaa War)
 • Timothy Bentum (Devil's Seed)
 • Ebenezer Donkor (Madam Moke)
Mafi kyawun Jaruma a Matsayin Jagora (Na gida)
 • Rose Mensah AKA Kyeiwaa
 • Emelia Brobbery ( Tumi )
 • Vivian Jill ( Ama Ghana )
 • Mercy Asiedu ( Abrokyire Beyie )
 • Theresah Mensah ( Yaa Asantewaa War )
Mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a Matsayin Taimako (Turanci)
 • John Dumelo (The Game)
 • Ekow Blankson (Check Mate)
 • Ekow Smith Asante (Naked Faces)
 • Kofi Adjorlolo (Beast)
 • Adjetey Anang (A Sting in a Tale)
 • Kweku Sintim Misa (Check Mate)
 • Omar Sheriff Captan (4 Play)
 • Gavivina Tamakloe (Black Mail)
 • Chris Attoh (Sinking Sands)
Mafi kyawun jaruma a ɓangaren taimakawa jaruma
Best Actor in a Supporting Role (Local)
 • Kofi Davis Essuman (Adults Only)
 • Ofori Attah (Awieye)
 • Clement Bonney (Ama Ghana)
 • Kofi Laing (Ama Ghana)
 • Lord Kenya (Devil's Seed)
 • Samuel Ofori (Akrasi Burger)
 • William Addo (Madam Moke)
Best Actress in a Supporting Role (Local)
 • Nana Ama McBrown (Madam Moke)
 • Barbara Newton (Abrokyire Bayie)
 • Pearl Kugblenu (Devil's Seed)
 • Alexis Ntsiakoh (Abrokyire Bayie)
 • Gloria Osei Safo (Madam Moke)
Best Writing/Adapted/Original Screenplay
Mafi kyawun Mai haɗa hoto
 • Barry Isa Quaye (Flash Fever)
 • Afra Marley (The Game)
 • Ken Attoh (A Sting in a Tale)
 • Godfrey Grant (A Sting In A Tale)
 • Kalifa Adams (Devil’s Seed)
Best Wardrobe
Gangariyar waƙa
Mafi Kyawun Darakta - Turanci
Mafi Kyawun darakta - na gida
Mafi Kyawun Edita
Best Cinematography
 • Bob J (Check Mate)
 • Bob J (A Sting in a Tale)
 • Prince Nyarko (Ama Ghana)
 • Samuel Gyandoh (Chelsea (film))
Mai bada umarni na shekara
 • Emoimogen Hogen (Trinity)
 • Joshua Sarpong (Ama Ghana)
 • Nadia Acha-Kang (The Game (2010 film))
 • Diana Pealore (Beast)
Mafi kyawun Mai Kwalliya
 • Lydia (Trinity)
 • Jude Odeh (Ama Ghana)
 • Jane A. Williams (Check Mate)
 • Ruth Mensah (I Sing Of a Well)
 • Lyrdyna Abuhipsah (Beast)
Mafi Kyawun hoto
Mafi Kyawun Labari
Mafi kyawun Mai zane
Mafi kyawun ɗan wasa - West Africa Collaboration
Mafi Kyawun ƴar wasa - West Africa Collaboration
Mafi Kyawun Fim - African Collaboratin
Mafi kyawun Fim
Mafi shahararren ɗan wasa
Favorite Actress

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 1. "Pictures and Winners at the Ghana Movie Awards". bellanaija.com. Retrieved 29 June 2014.
 2. "2010 Ghana Movie Awards Winners receive Prizes". modernghana.com. Retrieved 29 June 2014.
 3. "Ghana Movie Awards 2010 Nomination out!". modernghana.com. Retrieved 26 June 2014.
 • Dadson, Nanabanyin (2 December 2010). "Ghana Movie Awards". Graphic Showbiz (in Turanci). Graphic Communications Group (651): 12. Retrieved 19 March 2020.