La Femme Anjola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
La Femme Anjola
Asali
Lokacin bugawa 2020
Asalin suna La Femme Anjola
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara, direct-to-video (en) Fassara da downloadable content (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara
Harshe Turanci
Launi color (en) Fassara
Wuri
Place Najeriya
Direction and screenplay
Darekta Biodun Stephen
Marubin wasannin kwaykwayo Tunde Babalola
'yan wasa
Kintato
Narrative location (en) Fassara Najeriya
Tarihi
External links

La Femme Anjola fim ne da aka fitar a shekara ta 2021 wanda Tunde Babalola ya rubuta kuma Mildred Okwo ya ba da umarni. Fim ne mai ban sha'awa wanda jarumai Rita Dominic da Nonso Bassey suka taka rawa. [1][2] An sake shi a silima a ranar 19 ga Maris, 2021.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

La Femme Anjola ya ƙunshi labari akan wani dillalin hannun jari wanda ya faɗa soyayya da wata hatsabibiyar mace. Anjola tana auren wani ɗan-daba wadda ya mallaki gidan rawan inda take yin wasan da daddare.

Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Shiryawa da saki[gyara sashe | gyara masomin]

Kungiyar mutum uku na Mildred Okwo, Tunde Babalola da Rita Dominic sun sake haɗuwa don shirywa wannan wasa tun lokacin da suka fitar da fim tsohon fim din su a shekara ta 2012, wato The Meeting.

An bayyana cewa an cire fim ɗin daga gidajen sinima na Film House da ke duk fadin Najeriya don haska fim ɗin Prophetess.[3] Da yake magana a wata hira da jaridar The Cable, darakta Okwo, ya dora laifi akan rashin tsari na masana’antar fina-finan Najeriya.[4] Ta sake bayyana cewa wannan dai sinima ne ya cire fim dinta na Surulere a shekara ta 2015, a cikin wani yanayi na rashin jituwa. Bayan jama'a sun nuna rashin jin dadin hakan ne Okwo, kuma ta bayyana cewa tana shirin fitar dashi ta kafar sadarwa na yanar gizo na kamfaninta ta yadda za'a kalla akan yanar gizo.[ana buƙatar hujja]

Kyaututtuka da naɗi[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Kyauta Rukuni Wanda ya/ta lashe kyautar Sakamako Manazarta
2021 Africa Movie Academy Awards Jarumi jagoran fim na musamman Nonso Bassey An gabatar [5]
Jaruma jagoriyar fim ta musamman Rita Dominic An gabatar
Fim din Najeriya na musamman La Femme Anjola An gabatar
Sauti na musamman An gabatar
2022 Africa Magic Viewers' Choice Awards Jaruma ta biyu ta musamman Mumbi Maina Tukunna dai [6]
Mai shirya kaya na musamman Yolanda Okereke Tukunna dai
Mai kwalliya na musamman Abiola Popoola Tukunna dai
Marubuci na musamman Tunde Babalola Tukunna dai
Fim na gama gari na musamman Mildred Okwo And Rita Dominic Tukunna dai
Darekta na musamman Mildred Okwo Tukunna dai

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ferdinand Ekechukwu, "La Femme Anjola: A Tale of Love, Sex, Greed", This Day, July 6, 2019.
  2. Gbenga Bada, "Rita Dominic shoots final scenes of 'La Femme Anjola' in South Africa", pulse.ng, September 5, 2019.
  3. Nwogu, Precious (2021-04-02). "'La Femme Anjola' has been yanked from some Filmhouse cinemas: Here's what fans are saying". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2021-04-08.
  4. "INTERVIEW: Mildred Okwo opens up on premature cinema exit of 'La Femme Anjola'". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2021-04-04. Retrieved 2021-06-24.
  5. Banjo, Noah (2021-10-29). "FULL LIST: Ayinla, Omo Ghetto: The Saga bag multiple nominations at AMAA 2021". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2021-10-30.
  6. "2022 Africa Magic Awards Nominees don land- See who dey list". BBC News Pidgin. Retrieved 2022-03-26.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]