Ladi Ladebo
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Ijebu Ode, 7 Mayu 1942 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Landan, 16 ga Afirilu, 2021 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Bowling Green State University (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai tsara fim, darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
| Muhimman ayyuka | Countdown at Kusini |
| IMDb | nm0480522 |
Raymond Oladipupo Ladebo wanda kuma aka fi sani da sunansa Ladi Ladebo (7 Mayu 1942 - 16 Afrilu 2021) ɗan fim ne na Najeriya. Ya kasance daya daga cikin jiga-jigan farkon zamanin Golden Age na fina-finan Najeriya na baya, musamman a lokacin kyakkyawan fata na zamanin celluloid na 1970s.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.