Lagos West
Appearance
| zaben sanatoci | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
| Jihohin Najeriya | jahar Legas |


Lagos West Senatorial District a

Jihar Legas, Najeriya ta kunshi kananan hukumomin Agege, Ajeromi-Ifelodun, Alimosho, Amuwo-Odofin, Badagry, Ifako-Ijaiye, Ikeja, Mushin, Ojo, da Oshodi-Isolo. Sanata mai wakiltar yankin a halin yanzu shine Oluranti Adebule na jam'iyyar All Progressives Congress wanda aka zaba a 2023.