Jump to content

Oluranti Adebule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Oluranti Adebule
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

13 ga Yuni, 2023 -
District: Lagos West
Deputy Governor of Lagos State (en) Fassara

29 Mayu 2015 - 28 Mayu 2019
Adejoke Orelope-Adefulire - Femi Hamzat
Rayuwa
Haihuwa Ojo, 27 Nuwamba, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar, Jihar Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, marubuci da educational theorist (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
hoton oluranti awurin taro

Dokta Oluranti Adebule, an haife ta ranar 27 ga watan Nuwamban 1970) ga dangin Idowu-Esho na Ojo Alaworo da ke ƙaramar hukumar Ojo na jihar Legas[1][2][3][4][5]. Ita ce mataimakiya ta 15, na gwamnan jihar Legas. Wa’adin ta ya ƙare ne a ranar 28, ga watan Mayu a shekara ta 2019,[6][7] [8][9]tare da rantsar da Femi Hamzat a madadin ta.

Dr Idiat Oluranti Adebule ta yi karatunta na farko a kwalejin Awori, Ojo.

Daga nan ta cigaba da karatun manyan makarantu a Jami'ar Jihar Legas, Ojo don [10]nazarin Ilimin Addinin Musulunci a shekara ta ( 1992), Da yawa daga baya, tana da satifiket a cikin tsarin karatun yara da tsarin gudanarwa na makaranta da kimantawa daga Cibiyar Nazarin Ilimi ta Duniya ta Nijeriya a shekara ta ( 2006),

Ta ci gaba da digirinta na biyu a wannan [11]makarantar a karatun karatun ta. Daga baya ta ci gaba da samun digirin digirgir a wannan makarantar wacce ta kammala a shekara ta (2012),[12]

Ta kuma fara aikinta ne a matsayin ƙaramar malama a Kwalejin Ilimin Firamare ta Michael Otedola, Epe a sashen nazarin Addini [13]. Daga baya ta sauya aikinta zuwa sashen jami'ar jihar Legas na ayyukan karantarwa.[14]

Adebule ƙwarewar siyasar ta ta fara ne a lokacin da aka naɗa ta a matsayin Kwamishina ta( 1 ) a Hukumar Koyar da Ilimin Firamare ta Jihar Legas (PP-TESCOM) yanzu haka Asiwaju Bola Ahmed Tinubu daga Ofishin Malamai da kafa Fansho daga( Oktoba 2000 zuwa Fabrairu 2005 ), sannan daga baya ta zama mamba a kwamitin.[15] hukumar bada tallafin karatu ta jihar Legas daga watan( Fabrairun shekarar 2005 zuwa Nuwamba 200), An naɗa ta kuma rantsar da ita a matsayin Sakatariyar Gwamnatin Jihar ta Gwamnan Jihar Legas, Mista Babatunde Raji Fashola (SAN) a cikin Yuli, a shekara ta (2011), Babban jojin na Legas ne ya rantsar da ita a matsayin mataimakiyar gwamnan jihar a ranar (29), ga watan Mayu, a shekara ta (2015).[16][17][18]

  1. WARDC (4 May 2017). "Profile of Dr Idiat Oluranti Adebule". WARDC. Retrieved 23 June 2024
  2. Akoni, Olasunkanmi (28 February 2023). "APC clears 3 senate seats, wins 20 of 24 Reps seats in Lagos". Vanguard. Retrieved 11 March 2023
  3. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 23 June 2024.
  4. "Idiat Oluranti Adebule Archives". Guardian Nigeria News. Retrieved 23 June 2024.
  5. ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 23 June 2024.
  6. "Adebule lauds BAF's intervention at Yaba school". guardian.ng. Retrieved 28 November 2016.
  7. "Ex-Lagos deputy governor in celebration mood". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics. 29 November 2019. Retrieved 22 April 2021.
  8. "I never expected to be Lagos Dep. Gov. – Adebule". Vanguard News. 23 May 2019. Retrieved 9 August 2022.
  9. Nigeria, Media (4 June 2018). "Biography Of Senator Oluranti Adebule". Media Nigeria. Retrieved 21 January 2024.
  10. scraft (14 March 2024). "Idiat Oluranti Adebule". StateCraft Inc. Retrieved 23 June 2024.
  11. Lagos State Deputy Governor's Office. "DR IDIAT OLURANTI ADEBULE". Lagos State Deputy Governor's Office. LASG Governor's Office. Retrieved 11 March 2019
  12. Sotubo, 'Jola. "Oluranti Adebule: 10 things you should know about Ambode's running mate - Politics - Pulse". pulse.ng. Retrieved 28 November 2016.
  13. Sotubo, 'Jola. "Oluranti Adebule: 10 things you should know about Ambode's running mate - Politics - Pulse". pulse.ng. Retrieved 28 November 2016.
  14. Sotubo, 'Jola. "Oluranti Adebule: 10 things you should know about Ambode's running mate - Politics - Pulse". pulse.ng. Retrieved 28 November 2016.
  15. Lagos State Deputy Governor's Office. "DR IDIAT OLURANTI ADEBULE". Lagos State Deputy Governor's Office. LASG Governor's Office. Retrieved 11 March 2019.
  16. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 19 April 2025.
  17. Lagos state Government Deputy Governor". 23 November 2016.
  18. scraft (14 March 2024). "Idiat Oluranti Adebule". StateCraft Inc. Retrieved 23 June 2024.