Lazarus Muoka
Appearance
Lazarus Muoka | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mgbidi, |
Harshen uwa | Harshen Ibo |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci |
Lazarus Muoka fasto ne, minista kuma marubuci a Nijeriya.[1] Shi ne wanda ya kafa kuma Babban Mai Kula da The Lord's Chosen Charismatic Revival Movement.[2][3]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Lazarus Muoka a cikin dangin Katolika a Mgbidi a cikin jihar Imo inda ya ci gaba da kammala karatun firamare da sakandare. A shekarar 1975, ya koma Legas ya yi aiki na wani lokaci a karkashin wani kamfani kafin ya fara nasa kasuwancin wanda ya yi har sai da ya ba da ransa ga Kristi a matsayin cikakken kirista.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lazarus Muoka Biography". Archived from the original on 14 November 2018. Retrieved 26 October 2018.
- ↑ "Pastor Lazarus Muoka speaks In Lord's Chosen apron". Wole Balogun. The Sun News. 12 January 2015. Archived from the original on 13 July 2015. Retrieved 13 July 2015.
- ↑ Ihejirika, Walter C., and Godwin B. Okon. "Mega Churches and Megaphones: Nigerian Church Leaders and Their Media Ministries." A Moving Faith: Mega Churches Go South (2014): p. 62.
https://www.hynaija.com/lazarus-muoka-biography/ Archived 2021-02-25 at the Wayback Machine