Le Déchaussé
Appearance
| Le Déchaussé | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2002 |
| Asalin suna | Le Déchaussé |
| Ƙasar asali | Faransa da Senegal |
| Characteristics | |
| Genre (en) | documentary film |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Laurence Attali (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Laurence Attali (en) |
| 'yan wasa | |
|
Cheikh Lô (en) | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Le Déchaussé fim ne na shekarar 2002. Shirin ya kammala ko idashin Laurence Attali's Trilogy of Love. Fina-finan na farko su ne Même le Vent (1999) da Baobab (2000).
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Komai ya fara ne a mashaya, a lokacin wasan kwaikwayo na Booz. Ben, mai buga ƙaho, ya mutu, Washegari, matarsa Esther ta ɗora ƙaho Ben bisa kabarinsa kuma ta ɗauki hannun Booz, ta ce: “Yanzu dole ne ka kula da ni”.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Beaumarchais, Dakar 2003
- Reus 2004
- Roma Stelle del Deserto 2004
Hanyoyin Hadi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Le Déchaussé on IMDb