Jump to content

Leke Joseph

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leke Joseph
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Leke Joseph Abejide (an haife shi a ranar 8 ga watan Mayu, 1975) ɗan siyasan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Yagba a majalisar wakilai ta jihar Kogi. [1] [2]

An haifi Leke Joseph a ranar 8 ga watan Mayu, 1975 a Alu, Yagba East. [2] Ya yi karatun digiri na farko a fannin tattalin arziki a jami'ar Ahmadu Bello da kuma digiri na biyu a fannin kasuwanci a jami'ar Bayero Kano. [2]

A shekarar 2019, an zaɓi Leke a matsayin ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Yagba a majalisar wakilai, kuma an sake zaɓen sa a karo na biyu a shekarar 2023. [3] [4]

  1. "ADC's Leke Abejide wins House of Reps seat in Kogi". Pulse Nigeria. 2023-02-26. Retrieved 2023-11-09.
  2. 2.0 2.1 2.2 Tunde, Olusunle (5 October 2022). "Leke Abejide: A home in Yagba, a heart in Okunland". thecable.ng. Retrieved 9 November 2023. Cite error: Invalid <ref> tag; name "cable" defined multiple times with different content
  3. www.pulse.ng https://www.pulse.ng/articles/news/politics/adc-wins-house-of-reps-seat-in-kogi-2024072608043358608. Retrieved 2024-12-21. Missing or empty |title= (help)
  4. Abuja, Sanni Onogu (2023-02-27). "ADC's Abejide re-elected for Reps seat". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-21.