Lela loren
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Sacramento (mul) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm2187457 |
Lela Loren (an haifeta ranar 7 ga watan Mayu, shekarar alif dari tara da tamanin 1980) yar wasan kwaikwayo ce ta gidan talabijin da fina-finai ta Amurka. Sananniya da rawar da ta taka a matsayin Angela Valdes a cikin jerin talabijin na Starz, Power 1,2. Loren ta lura a cikin hira cewa ya ɗauki lokaci kafin ta fara fitowa, kuma ayyukanta na farko sun kasance a cikin The shield, Gang related da kuma wasannin CSI franchise.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.