Leo Irabor
Appearance
Leo Irabor | |||
---|---|---|---|
26 ga Janairu, 2021 - 19 ga Yuni, 2023 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Agbor, 5 Oktoba 1965 (59 shekaru) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a |
Leo Irabor babban hafsan sojan Najeriya ne, kuma shugaban hafsan tsaron Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari ne ya nada shi a ranar 26 ga watan Janairun shekarar 2021, bayan sauke tsohon din shuwagabannin hafsoshin Najeriya guda hudu.[1][2][3]