Les Oreilles (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Les Oreilles (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2008
Ƙasar asali Kameru da Faransa
Characteristics
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Gilbert Babena (en) Fassara
External links

Les Oreilles fim ne na shekarar 2008.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Wani yaro mai suna Dieudonné (Allah Ya ba shi) yana zaune a wata sananniyar unguwa a Yaoundé. Mahaifiyarsa, karuwa, ba ta ƙaunarsa. Ganin wannan rashin soyayya, sai ya yanke shawarar neman mahaifinsa, ya duba duk mutumin da ya gani ko ya tozarta kunnensa kamar yadda shi kansa yake yi.

Kyauta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Festival Lumières d’Afrique de Besançon (Francia) 2009