Lewis Cook

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lewis Cook
Rayuwa
Cikakken suna Lewis John Cook
Haihuwa York (en) Fassara, 3 ga Faburairu, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Tadcaster Grammar School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-21 association football team (en) Fassara-
Leeds United F.C.2014-2016801
AFC Bournemouth (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 16
Nauyi 70 kg
Tsayi 175 cm

Lewis Cook Lewis John Cook (an haife shi 3 ga Fabrairu 1997) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Premier League AFC Bournemouth.[1][2]

Farkon Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Cook a York, Arewacin Yorkshire.[3] Ya halarci makarantar Tadcaster Grammar, yana buga wa kungiyoyin ƙwallon ƙafarsu daga matakin ƙasa da 13 zuwa ƙasa da 15.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]