Lior Miller
Appearance
Lior Miller | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ukraniya, 13 ga Faburairu, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Yaël Abecassis (en) (1996 - 2003) |
Karatu | |
Harsuna | Ibrananci |
Sana'a | |
Sana'a | model (en) , jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm0588829 |
Lior Miller ( Hebrew: ליאור מילר ; an haife shi ranar 13 ga watan Fabrairu, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu 1972A.c). ɗan fim ne na Isra'ila kuma ɗan wasan kwaikwayo na fim, talabijin, da kuma DJ, kuma mai fasaha.[1]
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An fara gano shi ne bayan ya fito a cikin wani tallan kayan sawa na Castro inda ya haska kansa.
Miller daga baya ya yi aiki a cikin jerin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Ramat Aviv Gimel. Ya kuma taka rawa a cikin shirye shiryen talabijin masu dogon Zango na Dancing with the Stars.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Lior Miller on IMDb
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lior Miller Discography". Discogs. Retrieved 20 January 2016.
Rukunoni:
- Articles with hCards
- Articles containing Hebrew-language text
- Wikipedia articles with GND identifiers
- Wikipedia articles with ISNI identifiers
- Wikipedia articles with LCCN identifiers
- Wikipedia articles with VIAF identifiers
- Wikipedia articles with WorldCat-VIAF identifiers
- Haifaffun 1972
- Israeli male film actors
- Israeli male television actors
- Rayayyun Mutane