Lobé Ndiaye (Dakar, 8 Satumba 1971) marubuciya ce kuma mai shirya fina-finai ta Senegal. Ta lashe Kyautar Dada Gbêhanzin a shekarar 2019.