Jump to content

Loga (sashe)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Loga


Wuri
Map
 13°36′47″N 3°14′08″E / 13.6131°N 3.2356°E / 13.6131; 3.2356
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso

Babban birni Loga (gari)
Yawan mutane
Faɗi 175,543 (2012)

Loga sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Dosso, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Loga. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 184 843[1].

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 26 December 2019.