Loko, Nasarawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Loko gari ne, a ƙaramar hukumar Nasarawa a Jihar Nasarawa a yankin tsakiyar bel ko shiyyar Arewa ta tsakiya a Nijeriya. Ana samunsa a bakin kogin Benue. Garin dai karamin tashar jiragen ruwa ne, kusa da kogin benue, domin jigilar kayayyakin da ake fitarwa, zuwa gabashi da yammacin Najeriya.