Jump to content

Luísa Kiala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luísa Kiala
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 25 ga Janairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Angola
Ƴan uwa
Ahali Natália Bernardo da Marcelina Kiala
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos Luanda (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa back (en) Fassara
Tsayi 173 cm

Luisa Kiala (an haife ta ranar 25 ga watan Janairu 1982) 'yar wasan wasan ƙwallon hannu ce ta Angola. Ta kasance memba a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta shekarun 2011 da 2013 a Brazil da Serbia.[1] [2]

Ta halarci gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2004 da aka yi a Athens, inda Angola ta zo ta 9, a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008 da aka yi a birnin Beijing, inda Angola ta zo ta 12, a gasar bazara ta shekarar 2012, inda Angola ta zo ta 10, a gasar bazara ta shekarar 2016, inda Angola ta zo ta 8.[3]

Ita 'yar'uwar 'yar wasan ƙwallon hannu Marcelina Kiala ce kuma 'yar'uwar Natália Bernardo.

  1. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brazil – Team Roster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  2. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.
  3. "Luisa Kiala" . Sports-reference.com. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 6 December 2011.