Jump to content

Natália Bernardo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Natália Bernardo
Rayuwa
Cikakken suna Natália María Bernardo dos Santos
Haihuwa Luanda, 25 Disamba 1986 (37 shekaru)
ƙasa Angola
Ƴan uwa
Ahali Luísa Kiala da Marcelina Kiala
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre back (en) Fassara

Natália María Bernardo dos Santos [1] (an haife ta ranar 25 ga watan Disamba, 1986) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola da kulob ɗin Primeiro de Agosto da kuma ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta kasar Angola.

Ta halarci gasar kwallon hannu ta duniya ta shekarun 2011 da 2013 a Brazil da Serbia, da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarun 2008, 2012 da 2016.[2][3] [4]

An nada Natália a matsayin mafi kyawun 'yar wasa a Gasar ƙwallon hannu ta Mata ta Afirka ta shekarar 2016.

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Natália 'yar uwa ce ga 'yan wasan ƙwallon hannu Marcelina Kiala da Luísa Kiala.

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Kofin Carpathian:
    • Nasara : 2019
  1. "Natalia Maria Bernardo dos SANTOS" . IHFEmpty citation (help)
  2. "XX Women's World Handball Championship 2011; Brazil – Team Roster Angola" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 5 December 2011.
  3. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.
  4. "Natália Bernardo Bio, Stats, and Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 25 June 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Natalia Bernardo at Olympics.com

Natalia Bernardo at Olympedia