Jump to content

Lucas Akins

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucas Akins
Rayuwa
Cikakken suna Lucas Jordan Jeremiah Akins
Haihuwa Huddersfield (mul) Fassara, 25 ga Faburairu, 1989 (37 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Kirklees College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Northwich Victoria F.C. (en) Fassara2007-2008101
Huddersfield Town A.F.C. (en) Fassara2007-200850
Hamilton Academical F.C. (en) Fassara2008-2010110
Partick Thistle F.C. (en) Fassara2009-200991
Tranmere Rovers F.C. (en) Fassara2010-2012777
  Stevenage F.C. (en) Fassara2012-20147713
Burton Albion F.C. (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 10
Tsayi 185 cm
Lucas Akins

Lucas Akins, (an haife shi a shekara ta 1989) shi ne dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.

An haifi Akins a Huddersfield . Mahaifiyarsa ta fitone daga Grenada kuma mahaifinsa daga Carriacou. Tun yana da shekaru huɗu,ya ɗauki darussan a cikin nau'ikan rawa dayawa, gami da ballet, jazz, da tap. A lokacin dayake da shekaru 16, ya zaɓi yabi aikin kwallon kafa, kuma ya daina halartar darussan rawa.[1] Ya halarci Kwalejin Kirklees inda yayi karatun kimiyyar wasanni.[2]

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Lucas Akins is Thistle's new lord of the dance
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Conscious Youth UK – In conversation with Lucas Akins