Lucien Laviscount
Appearance
Lucien Laviscount | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Burnley (en) , 9 ga Yuni, 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Karatu | |
Makaranta | Ribblesdale High School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
IMDb | nm1620741 |
Lucien Leon Laviscount (/'lævɪskaʊnt/; hauhuwa: 9 ga watan Yuni, 1992) dan wasan kwaikwayo ne na Birtaniya.
Tarihin rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Laviscount a garin Burnley dake Lancashire kuma ya girma a kauyen Read dake Ribble Valley a Lancashire.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.