Jump to content

Lucky Dube

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucky Dube
Rayuwa
Cikakken sunaLucky Philip Dube
HaihuwaErmelo (mul) Fassara, 3 ga Augusta, 1964
ƙasaAfirka ta kudu
ƘabilaZulu people (en) Fassara
MutuwaRosettenville (en) Fassara, 18 Oktoba 2007
Yanayin mutuwakisan kai
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'amawaƙi, mai rubuta waka, guitarist (en) Fassara, jarumi, mai rubuta kiɗa, pianist (en) Fassara da mawaƙi
Artistic movementreggae (en) Fassara
Kayan kidamurya
Jita
Jadawalin KiɗaRykodisc (en) Fassara
IMDbnm1960001
luckydubelegacy.com
Lucky Dube

lucky Philip Dube an haifeshi 6 ga watan Agusta 1964 ya rasu a shekarar 18 ga oktoba 2007. Lucky dube Dan asalin kasar Afirika ta kudu ne, ya kasance Mawaki ne Wanda ya shahara a bangaren regge(reggae) dakuma rastafara(restafarian) a trance. Yawan sauraron wakokinsa yasa yazama Mawaki Wanda yafi cinikin kundin waqoqinsa nasa a shekarar 1996 a kidaya ta mawakan Dunia tare da samun lambar kwazo da girmamawa. A Rubutun waqoqinsa lucky dube ya kasance mai fadin batutuwa dasuka shafi rayuwar Yan Africa ta kudu dakuma sauran Yan Africa bakidaya a idon duniya bakidaya. Ya kirkiri kundin waqoqi guda 22 cikin shekara 25 Kuma ya kasance Mawaki Mawaki Dan afirika mafi rinjaye dayafi cinikin Saida kundin waqoqinsa a mafi yawan lokuta[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. ↑ "Five facts about reggae star Lucky Dube", Reuters, 19 October 2007 S.Africa reggae icon shot and killed – radio Archived 21 October 2007 at the Wayback Machine, Reuters, 19 October 2007