Lucy Walters
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 20 Mayu 1980 (45 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
| IMDb | nm3046705 |
Lucy Walters (an haife ta ranar 20 ga watan Mayu, 1980) 'yar wasan kwaikwayo ce Ba-Amurka-Baturya wacce aka fi sani da taka rawar Holly Weaver a cikin fin din Power.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.