Luis Palma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luis Palma
Rayuwa
Haihuwa La Ceiba (en) Fassara, 17 ga Janairu, 2000 (24 shekaru)
ƙasa Honduras
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Real Monarchs (en) Fassara-
Real Monarchs (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 59
Tsayi 1.79 m

Luis Enrique Palma Oseguera (an haife shi 17 ga Janairu 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Honduras wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan reshe na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Celtic da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Honduras.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]