Jump to content

MBC Fashiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
MBC Fashiya
Bayanai
Iri television channel (en) Fassara
Ƙasa Iran, Taraiyar larabawa da Saudi Arebiya
Harshen amfani Turanci, Farisawa da Larabci
Mulki
Hedkwata Dubai Media City (en) Fassara
Mamallaki MBC Group (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2008

MBC Persia tashar talabijin ce ta kyauta mallakin kamfanin yada labaran Saudiyya MBC Group wanda ke nuna fina-finai da shirye-shiryen talabijin. Shirye-shiryen suna fassara su a cikin harshen Farisa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jaafar, Ali (July 10, 2008). "Arab TV's MBC adds new language". Variety. Retrieved 2008-07-20.
  • "MBC Persia' brings global movies to Persian speakers". Al-Bawaba, Jordan. July 2, 2008. Archived from the original on 2012-02-12. Retrieved 2008-07-20. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)

Mahadar waje[gyara sashe | gyara masomin]