Ma'aikatar Masana'antu, Kasuwanci da Zuba Jari ta Tarayya (Nijeriya)
Appearance
Ma'aikatar Masana'antu, Kasuwanci da Zuba Jari ta Tarayya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government agency (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Ma’aikatar masana’antu da kasuwanci da saka hannun jari ta tarayya reshe ne na gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin samar da dukiya da ayyukan yi, rage raɗaɗin talauci, gami da ƙara habaka tattalin arzikin ƙasar.[1]
An canza wa ma’aikatar suna daga ma’aikatar Ciniki da zuba jari. Doris Uzoka-Anite ita ce ministar masana’antu, kasuwanci da zuba jari a yanzu. Shugaban Najeriya Bola Tinubu ne ya naɗa ta acikin shekara ta 2023.[2][3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "FMITI". NEPC. Nigerian Export Promotion Council. Retrieved 5 September 2023.
- ↑ "Doris, Wike, Umahi, Bosun and Pate makes list of super Ministers to watch out for". www.guardian.ng. 20 August 2023. Archived from the original on 21 September 2023. Retrieved 20 November 2023.
- ↑ "We are ready to open Nigeria for more business investments – Uzoka-Anite". www.vanguardngr.com. Retrieved August 21, 2023.