Ma'aikatar Muhalli ta Jihar Abia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ma'aikatar Muhalli ta Jihar Abia
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Abia, ma’aikata ce ta gwamnatin jihar Abia da ke da alhakin tsarawa da aiwatar da manufofi, shirye-shirye da dokoki don karewa da kiyaye muhallin jihar Abia da samun ci gaba mai ɗorewa.[1][2]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gwamnatin Jihar Abia

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Emeka Okafor (15 February 2015). "Nigeria: Imbibe Clean Environmental Culture, Ministry Warns Abia Residents" . Daily Independent . Umuahia. Retrieved 26 September 2015.
  2. "Ministry of Environment and it's [ sic ] Statutory function" . Government of Abia State. 21 November 2011. Retrieved 26 September 2015.