Ma'aikatar Sufuri (Najeriya)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ma'aikatar Sufuri
transport ministry (en) Fassara
Bayanai
Office held by head of the organization (en) Fassara Minister of Transportation (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Najeriya
Wuri
Map
 9°03′36″N 7°28′23″E / 9.06007156°N 7.47308537°E / 9.06007156; 7.47308537

Ma'aikatar sufuri reshe ne na gwamnatin tarayyar Najeriya da ke da alhakin lura da zirga-zirgar mutane da kayayyaki a faɗin kasar. Mu'azu Jaji Sambo shi ne Ministan Sufuri, kuma (Ademola Adewole Adegoroye) shi ne Ƙaramin Ministan Sufuri. Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari[1] ne ya naɗa su. Ma'aikatar tana kula da ababen hawa, sufurin jiragen sama, da sufurin jiragen ƙasa, a ƙasar.[2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Contact us". www.transportation.gov.ng. Archived from the original on 2020-04-18. Retrieved 2020-04-06.
  2. "Ministry of Transportation as a metaphor for why dev't eludes Nigeria". Vanguard News (in Turanci). 2020-02-10. Retrieved 2020-04-06.
  3. "Chief Security Officer To Nigeria's Transportation Minister, Amaechi, Dies". Sahara Reporters. 2020-02-18. Retrieved 2020-04-06.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]