Ma'akatar Kasuwanci da Masana'antu na Jihar Legas
Appearance
Ma'akatar Kasuwanci da Masana'antu na Jihar Legas | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Lagos state ministry of commerce and industry |
Iri | government agency (en) |
Masana'anta | commerce (en) da Masana'anta |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | Ikeja |
mcic.lagosstate.gov.ng |
Ma’aikatar kasuwanci da masana’antu na jihar Legas ita ce ma’aikatar gwamnatin jihar da ke da alhakin tsarawa, zartarwa da aiwatar da manufofin kasuwanci da masana’antu na jihar..[1][2] An kafa wannan ma'aikatar ne don tabbatar da wadatar kasuwanci da gamsuwar masu amfani a jihar Legas[3] Babban ofishin hukumar yana nan a Block 8, The Secretariat, Obafemi Awolowo Way, Alausa, Ikeja, jihar Legas.[3]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Ma’aikatar kasuwanci da masana’antu da hadin gwiwa ta jihar Legas sun yi wa sabbin kungiyoyin hadin gwiwa 247 rajista tare da sabunta kungiyoyin guda 2359.[4][5]
- Ma'aikatar ta hanyar Kwalejin Haɗin gwiwar Jihar Legas ta shirya shirye-shirye daban-daban na haɓaka ƙwararrun mutane sama da mutum 4000 masu haɗin gwiwa a jihar Legas.[4]
Duba sauran wasu abubuwan
[gyara sashe | gyara masomin]- Ma'aikatar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Legas
- Majalisar Zartarwa ta Jihar Legas
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Fashola meets private sector operators at the 4th lagos corporate assembly advocates adherence to law and order". Business today News. Retrieved 2 March 2015.
- ↑ "Olusola Oworu-Commissioner lagos state ministry of commerce and industry, Nigeria". theworldfolio.com. Retrieved 2 March 2015.
- ↑ 3.0 3.1 "Ministry of Commerce, Industry and Cooperatives - Lagos State Government". Ministry of Commerce, Industry and Cooperatives - Lagos State Government. Retrieved 2022-03-23.
- ↑ 4.0 4.1 "Capitalisation of Lagos cooperative societies hit N33b". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News. 2021-05-19. Retrieved 2022-03-23.
- ↑ Radio, Traffic. "Lagos State Government inaugurates one hundred and forty-seven cooperative societies". Retrieved 2022-03-23.