Madame Courage
Appearance
Madame Courage | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Faransa da Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 90 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Merzak Allouache (mul) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Merzak Allouache (mul) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Aljeriya |
External links | |
Specialized websites
|
Madame Courage fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasashen Aljeriya da Faransa a 2015 wanda Merzak Allouache ya rubuta kuma ya ba da umarni. An nuna shi daga gasar a bugu na 72 na bikin Fim na Venice.[1][2]
Ƴam wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Adlane Djemil a matsayin Omar
- Lamia Bezoiui a matsayin Selma
- Leila Tilmatine a matsayin Sabrina
- Faidhi Zohra a matsayin Zhoubida
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Boyd van Hoeij (September 9, 2015). "'Madame Courage': Venice Review". The Hollywood Reporter. Retrieved 27 April 2016.
- ↑ Kaleem Aftab (September 9, 2015). "Exposing Algeria and the existential angst faced by its youth". The National. Retrieved 28 April 2016.