Madarounfa (sashe)
Appearance
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Nijar | ||||
| Yankin Nijar | Yankin Maradi | ||||
| Babban birni | Madarounfa (gari) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 448,863 (2012) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||



Madarounfa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Madarounfa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 612 798[1].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 19 December 2019.
