Magda Cazanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Magda Cazanga
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 28 Mayu 1991 (32 shekaru)
ƙasa Angola
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Nauyi 54 kg
Tsayi 172 cm
hoton magda

Magda Alfredo Cazanga (an Kuma haife ta a ranar 28 ga watan Mayun Shekarar 1991) 'yar wasan ƙwallon hannu ce 'yar ƙasar Angola da kungiyar kwallon hannu ta Club Balonmano Salud da tawagar wasan ƙwallon hannu ta ƙasar Angola. [1]

Ta yi takara ga tawagar wasan ƙwallon hannu ta ƙasar Angola a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a London [2][3] da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a Rio de Janeiro.

Nasarorin da aka samu[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kofin Carpathian:
    • Nasara : 2019

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Handball: Magda Cazanga debuts in Spanish championship with win" . ANGOP.com. 22 Dec 2019. Retrieved 6 Jun 2020.
  2. "Magda Cazanga" . Official site of the London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 1 August 2012. Retrieved 29 July 2012.
  3. "XXI Women's World Championship 2013. Team Roster, Angola" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 7 December 2013. Retrieved 7 December 2013.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Magda Cazanga at Olympics.com

Magda Cazanga at Olympedia Wikimedia Commons on Magda Cazanga