Maharbi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Maharba ya kasance mai shiga daji ya kamo ko kuma ya harbo dabbobi wanda suke daji kuma akwai wannan al`adar Hausawa ne yin Hakan suna kuma taimakawa Mutane Da magungu na musamman wa`inda basu da lafiya