Majalisar dokokin jihar Nassarawa
Appearance
|
unicameral legislature (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙasa | Najeriya |
| Applies to jurisdiction (en) | Jahar Nasarawa |
Majalisar dokokin jihar Nasarawa ita ce majalissar dokoki ɗaya tilo wato ta jihar Nasarawa a kasar Najeriya . Majalisar ta kunshi mambobi guda 24, ciki har da Shugaban Majalisar da Mataimakinsa. Majalisar dokoki tana a babban birnin jihar wato Lafia, shine dai babban birnin jihar Nasarawa.