Jump to content

Majingini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Majingini garin dagaci ne a karamar hukumar Bagwai, Jihar Kano a Najeriya. Yana da kimanin shekara dari bakwai da kafuwa (700). Akwai adadin masu unguwanni guda biyar a garin. Aininhin mazauna garin Fulani ne makiyaya.

Wannan gari yana da malamai na addinin musulunci waɗanda suke bada gudunmawa dari bisa dari. sannan garin yayi iyaka da wurobagga daka yamma da iyaka da Gurdo daka Gabas da iyaka da garin Bagwai daka arewa da iyaka da Galawa daka kudu

Sarakunan gari

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Abubakar Musa
  2. Mamuda Abubakar