Makarantar Lagos City Polytechnic
Makarantar Lagos City Polytechnic | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | cibiya ta koyarwa |
Ƙasa | Najeriya |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1990 |
lagoscitypolytechnic.edu.ng |
Makarantar Lagos City Polytechnic Polytechnic politaknik ce mai zaman kanta a Ikeja, Lagos, Nigeria. Makarantar na koyar da kwasa-kwasan Diploma na ƙasa a fannin Accountancy, Ilimin Banki & Kudade da Nazarin Kasuwanci.[1] Kwalejin Kwamfuta ta birnin Legas (Lagos City Computer College) tana da alaƙa da ita politakanik din.[2] Hukumar kula da ilimin fasaha ta kasa ta amince da makarantar.[3]
Injiniya Babatunde Odufuwa ne ya kafa makarantar a shekarar 1990 a matsayin makarantan gaba da sakandare mai zaman kanta ta farko a Najeriya.[4] Makarantar ta samu karbuwa a hukumance a shekarar 1995.[5] A watan Disamba 2002 makarantar ta gudanar da taron yaye dalibanta na biyu, inda dalibai kusan 300 suka sami Difloma da kuma Difloma ta kasa.[6] Wani mai ba da rahoto na Sunday Sun ya soki makarantar a cikin shekara ta 2006 wanda ya gano matsaloli a wajen daukan dalibai da kuma rashin isassun ma'aikata.[7]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "For Prospective Students". Lagos City Polytechnic. Retrieved 27 March 2010.
- ↑ "Welcome To Lagos City Computer College". Lagos City Computer College. Archived from the original on 23 October 2010. Retrieved 27 March2010.
- ↑ "Private Polytechnics". National Board for Technical Education. Retrieved 27 March 2010.
- ↑ Olubusuyi Adenipekun (5 March 2009). "Lagos City Poly President Counsels Govt, Graduands On Creativity". Vanguard. Retrieved 27 March 2010.
- ↑ Private Higher Education and Public Policy in Africa: a Contrasting Case of Nigeria and Botswana. Cuvillier Verlag. p. 64. ISBN 3-86727-821-0.
- ↑ Mary Ekah (11 December 2002). "Lagos City Polytechnic Convocates 300 Students". ThisDay. Retrieved 27 March 2010.
- ↑ Emmanuel Mayah (26 April 2006). "Untold story of a private polytechnic". Online Nigeria. Retrieved 27 March 2010.