Maleagi Ngarizemo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maleagi Ngarizemo
Rayuwa
Haihuwa Windhoek, 21 ga Yuni, 1979 (44 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Namibia national football team (en) Fassara2001-200890
African Stars F.C. (en) Fassara2004-200490
F.C. Civics Windhoek (en) Fassara2005-2005110
African Stars F.C. (en) Fassara2006-2007240
F.C. Cape Town2007-2008341
Black Leopards F.C. (en) Fassara2009-200940
North York Astros (en) Fassara2010-2010
WSA Winnipeg (en) Fassara2011-2011
North York Astros (en) Fassara2012-2012
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 188 cm

Maleagi Ngarizemo (an haife shi a ranar 21 ga watan Yuni 1979) ɗan ƙwallon ƙafa ne na Namibia mai ritaya.

Sana'a[gyara sashe | gyara masomin]

Nagrizemo ya taka leda a ƙungiyoyin Mydatjies, United Africa Tigers, Phungo All Stars da African Stars FC a Namibia[1] da kuma Afirka ta Kudu a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Cape Town [2] da kulob ɗin Black Leopards.[3]

A cikin shekarar 2010, ya koma kulob ɗin North York Astros a cikin gasar Ƙwallon ƙafa na Kanada.

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ngarizemo memba ne na kungiyar kwallon kafa ta Namibia tun a shekara ta 2001 kuma ya taka leda da kungiyar a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2008. [4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Namibia's Ngarizemo hoping for MLS contract | MLS News Archived 2013-02-04 at archive.today
  2. Maleagi Ngarizemo at National-Football- Teams.comMaleagi Ngarizemo at National-Football-Teams.com Edit this at Wikidata
  3. "Transfers - Premier Soccer League - www.psl.co.za - official website" . Archived from the original on 2010-07-25. Retrieved 2010-05-15.
  4. Maleagi Ngarizemo | MTNFootball.com[permanent dead link]