Mallam Ishi’aku
Appearance
Mallam Ishi’aku shine sarkin fulani na farko a Daura, wanda ya karba sarauta daga hannun Gwari Abdu a shekarar 1804 da taimakon Usman Dan Fodiyo.[1][2][3]
Bibiliyo
[gyara sashe | gyara masomin]- Miles, William F. S. (1994). Hausaland divided : colonialism and independence in Nigeria and Niger. Ithaca: Cornell University Press.ISBN 978-0-8014-7010-3. OCLC 624196914.