Jump to content

Mama Drama (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mama Drama (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2020
Asalin suna Mama Drama
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 85 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Seyi Babatope (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Diche Enunwa (en) Fassara
Temitope Bolade Akinbode (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Joy Grant-Ekong
Production company (en) Fassara FilmOne
External links

Mama Drama, fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na shekarar 2020 wanda Seyi Babatope ya ba da umarni kuma Joy Grant-Ekong ya shirya shirin.[1] Fim din ya kunshi taurari Kamar haka Osas Ighodaro a matsayin jagora shirin yayin da Kunle Remi, Kehinde Bankole, Femi Adebayo, da Shafy Bello suka taka rawar gani.[2][3] Fim din ya ta'allaka ne akan Mena Adelana, wata mace mai dauke da ciki shidda, kuma ta dauki mataimakiyarta a matsayin mataimakiya duk da matsalolin haihuwa da kuma uwar mijin nata, amma ya haifar da matsaloli da yawa.[4]

An fara haska Fim ɗin ranar 1 ga watan Oktoba 2020 a Filmhouse Imax cinemas kuma daga baya aka dora shi a dandalin kallon Fina-finai a yanar gizo Mai suna Netflix a shekarar 2021.[5][6] Fim ɗin ya sami mabanbantan ra'ayi daga masu suka.[7]

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Osas Ighodaro a matsayin Mena Adelana
  • Kunle Remi a matsayin Gboyega
  • Kehinde Bankole a matsayin Kemi
  • Femi Adebayo a matsayin Dotun
  • Shafy Bello a matsayin Mama Adelana
  • Adunni Ade a matsayin Simi
  • Chinyere Wilfred a matsayin Aunty Nkem
  • Olive Emodi a matsayin Barrister
  • Rekiya Attah a matsayin Judge
  • Opeyemi Ayeola a matsayin Ronke
  • Adenola Adeniyi a matsayin Seyi Adelana
  • Adeoluwa Daniels a matsayin Seyi Adelana
  • Itombra Bofie a matsayin Hadiza
  1. Ajao, Kunle (2021-06-11). "Movie Review: Seyi Babatope's 'Mama Drama' makes an Impression". Sodas 'N' Popcorn Blog (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  2. Africa, Spur Play. "Mama Drama Impresses Beyond Its Mundane Title". Spur Play Africa (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  3. "There's plenty of drama in "Mama Drama"-Peju Akande". The Lagos Review (in Turanci). 2021-05-30. Retrieved 2021-10-04.
  4. "Mama Drama: Netflix". www.netflix.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04. More than one of |archiveurl= and |archive-url= specified (help); More than one of |archivedate= and |archive-date= specified (help)
  5. "Mama Drama Premieres To Positive Reception Ahead Of Cinema Release". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-17. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  6. "Movie Review: Mama Drama (2020); available on Netflix in 2021 - NollyRated Nigerian Movie Reviews" (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  7. Ademola-Aina, Chineze (2021-05-08). "The Nollywood Movie Mama Drama Is Good Drama". Medium (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]