Jump to content

Mamadou Balde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mamadou Balde
Rayuwa
Haihuwa Vélingara (en) Fassara, 12 Disamba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Girondins de Bordeaux (en) Fassara2003-2007373
  Legia Warsaw (en) Fassara2006-2007190
Clermont Foot 63 (en) Fassara2007-200900
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Equatorial Guinea2010-201010
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
hoton mamadou balde
mamadou balde
Mamadou balde

Mamadou Papys Baldé (An haife shi 12 ga watan Disambar 1985) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ya taka leda a kulob ɗin Langon-Castets dake Faransa

A cikin watan Oktoban 2006, ya bar Legia Warszawa ya dawo Senegal saboda wasu dalilai na sirri kuma bai daɗe da dawowa ba. Bayyanarsa na farko bayan hutu ya faru a cikin ranar 28 ga watan Nuwamban 2006 a wasan sada zumunci da Zagłębie Sosnowiec[1].[2]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar 2010, Mamadou ya amince da zama ɗan Equatoguinean ta Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Equatoguinean kuma ya buga wa Equatorial Guinea wasan sada zumunci da Botswana a ranar 12 ga watan Oktoba.

  1. "Marco Tardelli is Egypt's New Manager". Egyptian Players. Archived from the original on 2010-12-17
  2. Joueur - MAMADOU BALDE - club de football LANGON CASTETS F.C. - Footeo Archived 11 July 2011 at the Wayback Machine